Daga Asma'a -Allah ya yarda da ita- ta ce: Wata Mata jazo Wajen Manzon Allah SAW sai ta ce: Mai kake gani xayan mu idan tayi haila a cikin kaya, yaya zata yi? ya ce: " Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi