An rawaito daga Abu Rafi'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in" Ingantacce ne - Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi