An karbo daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya yi Azumi daya Saboda Allah Allah zai sanya wani gwalalo tsakaninsa da Wuta kamar nisan Sama da Kasa" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi