An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi