Ma’iz Bn Malik Al-aslami –Allah ya yarda das hi ya zo wajen Manon Allah SAW yana cikin Masallaci, sai ya kirawo shi, kuma yayi ikirari akansa cewa yayi ina, sai Annabi ya kawar mada da kai ko zai dawo ya tuba a tsakaninsa da Allah, sai dai yazo cikin yana mai fuda kansafushi da kansa, yana mai yankewa cewa tsarkake shi kawai ayi masa Haddi, sai ya fyskance shit a wajen fuskarsa har wa lau, sai yayi Ikirarin Zina akansa kuma dai, sai Annabi SAW ya kawar da kai har said a yayi Shaida akansa da Zina sau Hudu, sannan ne ya tambaye shi: shi ko yana da hauka ne? y ace a’a kuma ya tambayi ‘Yan Uwansa ko yana da Aure ? kuma ya tambayeshi ko yayi abunda ba sai anyi masa Haddi ba, na tabawa ko kuma sunbanta, sai ya bayyana da zina karara, yayin da Annabi ya tabbatar daga dukkan wadan can, kuma ya tabbatar cewa Haddi ya kama shi, sai ya Umarci sahabbansa das u tafi da shi sai suka jefe shi, sai suka futo das hi zuwa Baki’a Al-garkad –Kuma shi ne wurin Sallar Jana’iza- sai suka jefe shi, yayin day a fara jin afin Duwastu sai ya nemi ya gudu daga Mutuwa, saboda Ran Dan Adam baya iya jure hakan, sai ya gudu, sai suka kamo shi a Harra, sai suka yi Masa rubdugu har ya Mutu –Allah yayi masa rahama kuma ya yarda das hi