An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da shi- daga Annabi ya ce: "Duk wanda ya sayar da dabino tayi 'Yaya to 'yayanta na mai sayarwa ne, sai in mai saya ya shardanta da shi" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi