Karamci shi ne tattare Kyawawan Xabiu tare da Matsayin Annabta, da kuma kasancewarsa Xa ga Annabawa Uku a Jere, kuma qarin kan haka ga Darajar ilimin sani fassarar Mafarki, ga Mulki da kwarewa cikinsa, da kuma iya gudanar da rayuwar Mutane cikin qauna da kuma kyakkyawar Sura: shi ne Annabin Alllah Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su