Daga Ya'ala -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW yaga wani Mutum yana wanka a filin Allah ba tare da Mayafi ba, sai ya hau Mumbari, ya godewa Allah kuma ya yabe shi, sannan ya ce SAW: "Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Suturtawa, saboda haka idan xayanku zai yi Wanka to ya suturta"
Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi