Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "A iyakokin Madina Mala'iku Annoba da Dujal basa shigar ta" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi