Daga jabir -Allah ya yarda da su- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: "wa zai zo mun da Labarin Mutane ? a Ranar Yaqin ahzab, Zubair ya ce: Ni sannan ya ce: "Waye zai zo mun da labarin Mutane" Zubai ya ce: Ni Sai manzon Allah SAW ya ce: "Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi