logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Abinci da Abun Sha
  4. Abunda ya halatta da wanda ya haramta cikin Dabbobi da tsuntsaye
  5. Hadith
Daga Asma'u Yar Abubakar ta ce: "Mun yi yanka a lokacin Annabi Doki kuma Muka ci namansa" a wata Riwayar kuma "Kuma Mu muna Madina". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanation

Nana Asma'u tana Bada labarin cewa sun soke doki a lokacin Annabi kuma sun ci namansa, kuma cikin hakan akwai Dalilai kan Halaccin cin Naman doki kuma babu wanda zai kasa gane halacin hakan don kawai an hada ambatonsu da Jaki da Alfadari a ayar da take cewa: "Kuma doki da Alfadari da Jaki duk don ku haune kuma kuyi Ado kuma Allah yana halittar wasu Abubuwan da baku sani ba" [Annahl: 8].

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Abinci da Abun Sha
  4. Abunda ya halatta da wanda ya haramta cikin Dabbobi da tsuntsaye
  5. Hadith
  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Abinci da Abun Sha
  4. Yanka
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa
  • Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara
  • Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu farar fuska da baƙi-baƙi masu ƙaho, ya yanka su da hannunsa, kuma ya ambaci Allah ya yi kabbara, ya ɗora ƙafarsa akan fatun wuyayensu
  • Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo