logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. JIHADI
  5. Hadith
Daga Abdullahi Dan Abi wakkas ya ce: "Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
explain-icon

Explanation

Cewa A;llah shi ne wanda ya Azurta Sahabbai da Yakuna bakwai kuma kare su da fara sabida rashin abinci a gurinsu, kamar yadda ya kare su da Babban kifin Anbar wanda ya futo daga kogi suka ci daga shi a wani yakin.

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. JIHADI
  5. Hadith
  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Abinci da Abun Sha
  4. Abunda ya halatta da wanda ya haramta cikin Dabbobi da tsuntsaye
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Lallai Allah da manzonSa - sun haramta saida giya, da mushe da alade da gumaka
  • Ya yi hani daga dukkan mai fika daga zakoka, da kuma dukkan mai akaifa daga tsuntsaye
  • Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa
  • An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo