logo
  • Асосӣ
  • Дастабандиҳои асосӣ arrow

    Дастабандиҳои асосӣ

    • Қуръони карим ва илмҳои он
    • Ҳадис ва илмҳои он
    • Ақида
    • Фиқҳ ва усули фиқҳ
    • Фазоил ва одоб
    • Даъват ва ҳисба
    • Сират ва таърих
  • Дар бораи лоиҳа
  • Portal of Developers
  • Бо мо тамос бигиред mail
Бо мо тамос бигиред mail
earth čeština arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Асосӣ
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban bacci da kuma tashi daga Bacci
  5. Ҳадис
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Manzon Allah SAW: "Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Шарҳ

Ma'anar Hadisin cewa Manzon Allah SAW ya hana Al-ummarsa yin bacci kafin su kashe Wutar da suka kunna

explain-icon

Дастабандишудаҳо

  1. Асосӣ
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban bacci da kuma tashi daga Bacci
  5. Ҳадис
explain-icon

Бештар

  • Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya zo wa shinfidarsa kowanne dare yana taro tafikansa, sannan ya yi tofi a cikin su, sai ya karanta a cikinsu: {Ka ce Shi ne Allah Shi kadi }, da {Ka ce ina ...
  • Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman tsarinka daga sharrin raina da sharrin Shaidan da shirkarsa
  • ‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka tashi bayinKa
  • Ya Manzon Allah, waninmu ya iya kwanciya da janaba? sai yace: E, zai iya, amma in yayi alwala.
logo

Донишномаи ҳадисҳои набавӣ тарҷумашуда

Лоиҳае, ки ҳадафи он дастрасии шарҳҳои осон ва тарҷумаҳои возеҳи ҳадисҳои саҳеҳро дорад

Дастабандиҳои асосӣ

  • Қуръони карим ва илмҳои он
  • Ҳадис ва илмҳои он
  • Ақида
  • Фиқҳ ва усули фиқҳ
  • Фазоил ва одоб
  • Даъват ва ҳисба
  • Сират ва таърих

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo