Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Lallai ku wallahi kuna yin wasu Ayyuka mafi siranta daga gashi a Idanuwanku, mu kuma muna xaukar su a lokacin Manzon Allah SAW suna cikin Masu Hallakarwa"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi
Duk wanda ya ji tsoronsa ya fi yawa a ciki, kuma duk wanda ya kai matakin kasa, to ya sami matsayi, kawai dai kayan Allah suna da daraja, in ba haka ba kayan Allah ne Aljanna.
Idan Allah ya so Alkairi ga bawansa sai ya gaggauta masa Ukuba tun daga Duniya, kuma Idan ya so Sharri da Bawansa sai ya kame ga barin kamashi da laifinsa har sai yaje Ranar Lahira.
Tsarki rabin imani ne , kuma (fadin) : Alhamdulillah, (wato): godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (fadin) Subhanallah, wato: tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsak...
Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah