An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi daga Manzon Allah: "Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi