Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi