share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
Daga ABu Huraira: - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan ya taka Najasa da Takalmansa, to tsakakesu shi ne Qasa"
Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi
Wani balaraben kauye ya zo ya yi fitsari a wani bangare na masallaci, sai mutane suka kyare shi, sai Annabi y hana su tsira da aminci su tabbata a gare shi, bayan ya gama fitsarin sai Annabi tsira da amaincin Allah ya yi umarni da a zo da c...
Cewa ita ta zo da wani ɗanta ƙarami bai fara cin abinci ba zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zaunar da shi a ƙirjinsa, sai ya yi fitsar...
Tana kankare shi, sannan ta wanke shi da Ruwa, ta kuma yayyafa masa Ruwa, kuma tayi sallah da shi
"Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba"