logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • portal_of_developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Tsarki
  5. Sunnonin Fixra
  6. O Hadith
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Na yawaita muku magana kan Aswaki" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • Français
  • Русский
  • اردو
  • choose_language

    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanação

Ma'anar hadisin: Cewa Annabi –SAW- ya kasance mafi muhimmanci ga al-ummarsa a cikin sha'anin amfani da siwaaki da kuma juriya da shi a dukkan lamura, kamar yadda yake mustahabbi ne, ba mai kyau ba Wancan kuwa saboda manyan fa'idodi da kyawawan halaye da ke ƙunshe a ciki, kuma don girmanta kuma mafi girma daga cikinsu shi ne cewa yarda ne ga Ubangiji - tsarki ya tabbata a gare Shi.

explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Tsarki
  5. Sunnonin Fixra
  6. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yakasance yake farawa idan ya shiga gidansa? ta ce: Da asuwaki
  • Dabi'a (ta addinin Musulunci ) guda biyar ce: Kaciya da aske gashin mara, da rage gashin baki, da yanke farata, da tsige gashin hammata
  • Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne
  • Na zo wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake amfani da abin goge baki), sai ya ce: Karshen sawa yana kan harshensa, sai ya ce: Ya, ka taimaka, kuma tsabtar tana cikin ta, kamar yana cikinta
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo