Daga Abu Ramtha al-Taymi - yardar Allah ta tabbata a gare shi - ya ce: Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tare da koren tufafi biyu a kansa.
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi