Hadisin yana nuna cewa An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan Allah ya umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira zuwa madinaShekara goma, kuma ya Mutu a Madinan yana Xan Shekara Sittin da Uku