Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi Amincin Allah a gare shi ya ce: "Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi