Daga Samtah Bn Jundub -Allah ya yatda da shi- zuwa ga Manzon SAW "Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi