An rawaito daga Talha Bn Ubaidillah -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi -"Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa, da kuma zaman lafiya da Musulunci, Ubangijinka Allah, Jaririn watan Shiriya da kuma Alkairi"
Ingantacce ne - Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi