Daga Jabir Bn Samra -Allah yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan muka jewa Annabi SAW dayan mu yana zama ne inda duk ya samu wuri" Ingantacce ne ta wani bangaren - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi