Daga Abdullahi Bn Amr Bn Al-as -Allah ya yarda da su- "Baya tare da mu wabda duk baya jin tausayin Qaramin mu, kuma bai san girman Babbanmu ba" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi