"Mutane Uku ba zasu shiga Al-janna ba: Mashayin giya da mai yanke Zumunci, da Mai Gasgata Masu Sihiri" Ingantacce ne ta wani bangaren - Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi