Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi