logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. HAJJI DA UMRA
  5. Hukunce Hukunce da Ma'alolin Hajji da Umra
  6. Hadith
An karbo daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da su- ya ce:Annabi yayi Hajji tare da ni a Hajin bankwana, kuma ni ina Dan shekara Bakwai Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • Français
  • Русский
  • اردو
  • Choose Language

    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • සිංහල
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
explain-icon

Bayani

Al-Sa'ib Bn Zaid -Allah ya yarda da su- Karamin Sahabi ne, Iyayensa sunyi Hajji da shi a lokacin Annabi ya riski Hajjin bankwana, kuma Annabi ya tabbatar da Hajjin Yara, kuma an kirga musu ita a Hajjin Tadawwu'i, sai dai yazama dole iodan ya Balaga yayi wani Hajjin don Sauke Farali, kuma Yaro zaiyi irin abunda Manya suke yi na Harama da rashin sanya dinkakkun kaya da yin Talbiyya da waninta, to idan ya kasa yi sai Waliyyinsa yayi masa, Kamar Babansa ko Mahaifiyarsa.

explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. HAJJI DA UMRA
  5. Hukunce Hukunce da Ma'alolin Hajji da Umra
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken
  • Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa sun gabatar da safiya ta huɗu, kuma ya umurce su da su mai da ita Umrah, don haka suka ce: Ya Manzon Allah, menene mafita? Ya ce, "Mafita ita ce komai
  • “Na tambayi Ibn Abbas game da jin dadi? Don haka ne ya umurce ni da shi, kuma na tambaye shi game da shiriya? Ya ce: Akwai karas, ko saniya, ko tunkiya, ko tarko a cikin jini.
  • Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana fita daga hanyar itaciya yana shiga ta hanyar gadoji, kuma idan ya shiga Makka, sai ya shiga ta kofar Makka
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo