Daga Abu Bakarata Nufai'i Bin Al-harith Al-thaqafi -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW cewa Manzon Allah yayi rangwame ga Matafiyi kwana Uku da dararensu, Mazaunin gida kuma Kwana xaya da dare
Hasan ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi