Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: naji Manzon Allah SAW ya na cewa: "Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi