An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi: "Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi