An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa su sun yanka wata Akuya sai Annabi ya ce: "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi