Nana Aisha tana bada labari dangane likkafanin Annabi da launinsa da Adadinsa, sabida an nannade shi a cikin lifafa uku farare wadanda akayi su daga Yeman, kuma babu riga a ciki ko kuma Rawani; kuma karin kaya shi ne sutura kuma suturar Mamaci tafi ta rayayy kuma tafi bukatar kulawa.