Daga Samurata Dan Jundub Allah ya yarda da shi yace: "Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi