Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Na yawaita muku magana kan Aswaki" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi