Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa -Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Sayen Yayan itatuwa har sai sun bura, kuma ya hana Mai saye da Mai sayerwa" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi