Daga Abu Sulaiman Bn Khalid Bn Walid -Allah ya yarda da sh- ya ce:Haqiqa a Hannuna Takubba Tara sun karye a ranar yaqin Mu'ata, babu abunda ya ragu a Hannuna sai Takobin Yamani Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi