Daga Abu Sa`id al-Khudri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - tare da isnadi: “Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen zamani, yana rokon kudi ba ya kirgawa.” Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi