Daga Abdulrahman Bin Abi Umairah kuma ya kasance daga cikin sahabban Manzon Allah SAW daga Annabi SAW cewa shi ya ce da Mu'awiya: "Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi