Daga Al-Miswar bn makhrama- Allah ya yarda da su- Zuwa ga Annabi: "Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi