An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- "Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi
"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle, Abunda yake nufi zzuwa a Mafarki ba a hakikani ba, na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"