Daga zaid bin Arqam- Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ya Ubangiji ka gafartawa Mutanen Madina da "Ya'yan Mutanen Madina, da 'Ya'yan Mutanen Madina"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
A cikin Wannan Hadisin Manzon Allah ya yi Addu'a ga Mutanen Madina cewa Allah yayi musu gafara da su da 'ya'yansu, kuma a cikin wancan akwai Falalr bayyananniya a gare su da Zuriyar su da zata zo bayansu