"Kursiyyu shi Bugirem kafafuwan, Kuma Al-Arshi ba'a iya Kaddara shi da komai Ingantacce ne - Ibn Khuzaimah ya rawaito shi a Babin magana kan Al-Tauhidi - Abdullahi Bn Al-Mam Ahmad Ya Rawaito shi a cikin littafin Suunah