Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce Manzon Allah SAW ya ce: "Mafi Qaryar Qarya cewa a Mutum ya nunawa Idanuwansa abunda basu gani ba" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi