logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. HAJJI DA UMRA
  5. Hukunce Hukunce da Ma'alolin Hajji da Umra
  6. Hadith
An karbo daga Al-Sa'ib Bn Yazid -Allah ya yarda da su- ya ce:Annabi yayi Hajji tare da ni a Hajin bankwana, kuma ni ina Dan shekara Bakwai Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • Français
  • Русский
  • اردو
  • Choose Language

    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • සිංහල
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
explain-icon

Explanation

Al-Sa'ib Bn Zaid -Allah ya yarda da su- Karamin Sahabi ne, Iyayensa sunyi Hajji da shi a lokacin Annabi ya riski Hajjin bankwana, kuma Annabi ya tabbatar da Hajjin Yara, kuma an kirga musu ita a Hajjin Tadawwu'i, sai dai yazama dole iodan ya Balaga yayi wani Hajjin don Sauke Farali, kuma Yaro zaiyi irin abunda Manya suke yi na Harama da rashin sanya dinkakkun kaya da yin Talbiyya da waninta, to idan ya kasa yi sai Waliyyinsa yayi masa, Kamar Babansa ko Mahaifiyarsa.

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. HAJJI DA UMRA
  5. Hukunce Hukunce da Ma'alolin Hajji da Umra
  6. Hadith
explain-icon

More ...

  • Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - da sahabbansa sun gabatar da safiya ta huɗu, kuma ya umurce su da su mai da ita Umrah, don haka suka ce: Ya Manzon Allah, menene mafita? Ya ce, "Mafita ita ce komai
  • An kashe carbi biyar, dukkansu masu zina, a cikin harami: hankaka, gawa, kunama, budurwai
  • Ta yaya Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wanke kansa yayin da aka hana shi?
  • Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuyi kasuwanci a cikinsu lokacin aikin Hajji, Sai Allah ya saukar da: Babu laifi akan ku ku nemi Falala daga Ubangijinku" Bakara:198 a cikin lokacin Hajj...
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo