Daga Abu Huraira, Allah ya kara yarda a gare shi, cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya kama ku tun da safe rakaa daya kafin rana ta fito to ya kama asuba, kuma duk wanda ya riski raka'a daya ta la'asar kafin rana ta fadi, to ya riski la'asar." Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi