logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
  6. Hadith
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Sallar jam'i ta fi sallar mutum shi kadai da daraja ashirin da bakwai Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanation

Wannan hadisi yana bayani akan falalar sallar jam'i akan sallar mutum shi kadai,cewa abin da ke cikin fa'idojin sallar jam'i da maslahar jiki- ya wuce na mai yin salla shi kadai da lada ashirin da bakwai, ba makawa wanda ya yi asarar wannan riba mai girma ya yi babbar asara

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
  6. Hadith
explain-icon

More ...

  • 'Lallai waɗannan sallolin biyu sune mafi nauyin salloli akan munafuki, da kun san abinda ke cikinsu da kun zo musu koda da jan ciki ne akan gwiwowi
  • shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
  • Banu Salama, Kuyi Zamanku gidajenku, za'a rika rubuta muku ladan Tafiyarku, za'a rika rubuta muku ladan Tafiyarku,
  • Wanda ya yi sammako zuwa masallaci ko ya maraita, Allah zai tanadar masa wani masauki a cikin aljanna duk lokacin da ya yi sammako ko ya maraita
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo