Daga Anas Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: "Ya umarci Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu, kiran salla kuma sau daida Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi