logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Aqida
  3. Sunaye da Hukunce Hukunce
  4. Fasiqanci
  5. Hadith
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanation

Duk wanda ya yi qoqarin vata Matar wani Mutum, kuma duk xaya ne mai vatawar Namiji ne ko mace, kamar ya riqa faxar laifukan Mijinta ko Munanan halayansa har taji ta tsani Mijinta, tayi masa tawaye, kuma ta nemi ta rabu da shi da saki ko Khul'u, ko ya lalata Bawan Mutum ya sanya shi yayi wani aiki da zai tawaye ga mai gidansa, ko yayi masa Mummunar Mu'amala, to wanda yayi haka baya tare da shiriyarmu, ko kan turbarmu, aa wannan ma yana cikin aikin Shaixan

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Aqida
  3. Sunaye da Hukunce Hukunce
  4. Fasiqanci
  5. Hadith
  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Munanan Halaye
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce
  • Daya daga cikin manyan zunubai shi ne mutum ya zagi iyayensa." Aka ce: Shin mutumin yana zagin iyayensa ne? Sai ya ce: Ee, ya zagi mahaifin mutum, ya zagi mahaifinsa, mahaifiyarsa kuma ta zagi mahaifiyarsa
  • Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata
  • ‌Wanda ya nemi sanin wani ilimi daga abinda ake neman zatin Allah - Mai girma da ɗaukaka - da shi ba ya nemansa sai dan ya samu wata haja ta duniya da shi ba zai ji ƙanshin aljanna ba a ranar alƙima
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo