logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Usul Al-fiqhu
  4. MANUFOFIN SHARI'A
  5. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  6. O Hadith
Daga ABu Barah: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • اردو
  • Choose Language

    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • Kurdî
explain-icon

Explanação

Cikin wannan Hadisin akwai Haramcin wulakanta Umarnin Shugaba; saboda abunda yake hade da shi na Narko mai tsanani game da Kaskantar da shi a Duniya da Lahira, kuma sakamako yana daga cikin irin aikin da Mutum yayi

explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Usul Al-fiqhu
  4. MANUFOFIN SHARI'A
  5. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  6. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Addini nasiha ne
  • Duk wanda ya bini to hakika yabi Allah, kuma duk wanda ya Sabamun to hakika ya sabawa Allah, kuma duk wanda yabi Sugabansa to hakika ya bini, kuma duk wanda ya Sabawa Shugaba to hakika ya sabamun
  • Ina yi muku wasicci da jin tsoron Allah, da ji da bi, ko da bawa ne ya shugabance ku, domin cewa wanda ya rayu daga cikinku zai ga saɓani mai yawa, to na horeku da sunnata da kuma sunnar halifofina shiryayyu masu shiryarwa
  • Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudaddajin Zabibi ne
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo